Farashin kayayyakin masaku da kayan sawa a kasar Sin na iya karuwa da kashi 30 zuwa 40 cikin dari a cikin makonni masu zuwa, sakamakon shirin rufe kasuwannin da ake yi a lardunan masana'antu na Jiangsu, da Zhejiang da Guangdong.Rufewar ya biyo bayan kokarin gwamnati na rage hayakin Carbon da karancin wutar lantarki...
Kara karantawa